iqna

IQNA

kyamar musulmi
IQNA - Kanada ta zama tushe ga ƙungiyoyin dama a cikin 'yan shekarun nan. Wannan kasa ta kasance mafi muni a cikin kasashen G7 wajen tashe-tashen hankula da kashe-kashen musulmi.
Lambar Labari: 3490738    Ranar Watsawa : 2024/03/02

Landan (IQNA) A cewar sanarwar da rundunar ‘yan sandan birnin Landan ta fitar bayan harin da guguwar ta Al-Aqsa ta kai, laifukan nuna kyama ga musulmi a birnin Landan sun ninka a cikin makon da ya gabata.
Lambar Labari: 3490052    Ranar Watsawa : 2023/10/28

Saboda daukar matakan tunkarar wannan lamari na kyamar addinin Islama, musulmi a kasashen turai sun karkata ga shirya fina-finan da ke nuna ingancin Musulunci da musulmi.
Lambar Labari: 3489776    Ranar Watsawa : 2023/09/07

Tehran (IQNA) A cewar wani rahoto, kyamar addinin Islama lamari ne mai zurfi a kasar Kanada, kuma laifukan kyama da kyamar Musulunci sun karu da kashi 71% a kasar.
Lambar Labari: 3489041    Ranar Watsawa : 2023/04/26

Tehran (IQNA) Mujallar Amurka Time ta buga wata makala yayin da take yabawa tsare-tsaren da ke neman inganta matsayin musulmi a cikin al'ummar Amurka, tana mai cewa wadannan matakan ba su isa ba tare da bayyana kyamar Musulunci a matsayin wata matsala da ta yadu a kasar.
Lambar Labari: 3488257    Ranar Watsawa : 2022/11/30

Tehran (IQNA) Ofishin Tarayyar Turai na ikirarin yaki da kalaman kyama a kan musulmi amma babu komai da ya yi a aikace kan hakan.
Lambar Labari: 3488083    Ranar Watsawa : 2022/10/28

Tehran (IQNA) Kungiyar malaman kasar Indiya ta fitar da sanarwa inda ta bayyana karuwar kabilanci da yada farfagandar kyamar musulmi a kasar a matsayin barazana ga 'yanci da adalci da kuma barazana ga makomar Indiya.
Lambar Labari: 3487355    Ranar Watsawa : 2022/05/29

Teahran (IQNA) ‘Yan majalisa musulmi a kasar Birtaniya sun yi kakkausar suka kan yadda gwamnatin kasarke nuna halin ko in kula kan nuna kyama ga musulmi a kasar.
Lambar Labari: 3486629    Ranar Watsawa : 2021/12/01

Tehran (IQNA) babbar cibiyar musulmi a  Burtaniya za ta gudanar da taron karawa juna sani na shekara-shekara wanda zai yi dubi kan kyamar musulmi .
Lambar Labari: 3485419    Ranar Watsawa : 2020/12/01

Tehran (IQNA) cibiyar da ke sanya ido kan kyamar musulmi a nahiyar turai ta yi Allawadai da wadanda suka kona kur’ani a kasar Sweden.
Lambar Labari: 3485174    Ranar Watsawa : 2020/09/12

An kafa wani kawance na kungiyoyi 30 domin yaki da nuna kyama ga musulmi a kasar Canada.
Lambar Labari: 3484249    Ranar Watsawa : 2019/11/17

Bangaren kasa da kaa, wani bincike ya nuna cewa, kyamar da ae nunawa muuslmi ta hanyar yanar ta karu a kasar Sweden ta karu a tsakanin 2017 – 2018.
Lambar Labari: 3483561    Ranar Watsawa : 2019/04/19

Bangaren kasa da kasa, wasu bayanai daga cibiyoyi daban-daban a kasar Amurka sun tabbatar da cewa shafukan yanar gizo na google da facebook syn taimaka wajen kara yada kyamar msuulmi a kasar Amurka da turai.
Lambar Labari: 3482016    Ranar Watsawa : 2017/10/19

Bangaren kasa da kasa, cibiyar Azhar da ke Masar ta yi kakkausar ska dangane da karuwar kyamar musulmi a cikin kasar Spain a cikin lokutan nan.
Lambar Labari: 3481922    Ranar Watsawa : 2017/09/22

Bangaren kasa da kasa, babbar cibiyar da ke kula da harkokin msuulmi a kasar Amurkka ta yi Allawadai da kakkausar murya dangane da barazanar kisan musulmi da wasu suka yi a kasar.
Lambar Labari: 3481246    Ranar Watsawa : 2017/02/19

Bangaren kasa da kasa, wata mata musulma da ta fuskanci cin zarafi a kasar Birtaniya saboda hijabin da ta saka ta kafa wani gungu na yaki da irin wannan tabi’a
Lambar Labari: 3481133    Ranar Watsawa : 2017/01/14

Bangaren kasa da kasa, wata cibiya mai zaman kanta ta ce an samu karuwar hare-haren da masu tsananin kyamar muslunci suke kaddamarwa kan masallatai da cibiyoyin musulmi a kasar Birtaniya a inda aka kai hari kan masallatai fiye da 100.
Lambar Labari: 3480964    Ranar Watsawa : 2016/11/22

Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da zaman taron kawara juna sani kan ma’anar kyamar musulunci wanda zai gudana a birnin Alkahira na kasar Masar.
Lambar Labari: 3480937    Ranar Watsawa : 2016/11/13

Bangaren kasa da kasa, Sakamakon wani bincike da aka gudanar a kasar Amurka ya nuna cewa an samu karuwar ayyukan laifi na kymar musulmi a kasar Amurka da kimanin kashi tamanin da tara.
Lambar Labari: 3480878    Ranar Watsawa : 2016/10/23

Bangaren kasa da kasa, majalisar birnin Austin na jahar Texas ta fitar da wani bayani na yin Allawadai da cutar da musulmi da ake yi a jahar.
Lambar Labari: 3480869    Ranar Watsawa : 2016/10/20